Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 33 of 130
About 7 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 Reading now Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

....zuba masa ruwa ban ganiba ba fah jiya shine kara sowa yayi ya zauna ya saki fuskarsa wasai"bro barka da dare? " murmushi Mahabeer yayi " barka ango ya aiki yau ya kayi da cida da tsawa kana ina na duba d'akinki arufe atare suka kalli juna shida zee baby baki ta murguda masa ta hararesa ta kauda kanta taja tsaki ta kwantar da da kanta kafadar mahabeer murmushi Dr Sardauna ya saki ya tura hannusa cikin kwantacciyar sumar kansa yana shafawa" bro ina cikin mota ai kasan bana iya fita a mota ba lokacin zee tace "karyar banza da ta hofi kawai afadi gaskiyar magana ehe Mahabeer ya rufe mata baki " my babyna dan Allah kibar shiga abin da bai shafeki ba kukan shagwab'a tasaka masa Dole ya fara lallabata takaicine ya sa Sardauna mik'ewa ya nufi kan dining ya barmusu gurin yana mamakin yada Mahabeer ya maida kansa mijin tace sai yada zee tayi dashi abunci ya zuba kadan yaci ya kwalama ma'aria mai aiki kira ta kawo masa drinks mai sanyi yasha har yanzu sai sangarta take masa "zeena tashi muje kici abunci mik'ewa tayi suka nufi kan dining Dr Sardauna na zaune yana shan drinks yana waya sai murmushi yake saki "haba sweet baby wlh ruwa bai dokar miki mijiba kujera yaja mun na zauna yayi serving dinmu a plate daya munaci hira Dr ta gundireni daurewa kawai nakeyi amma zuciyata kamar tayi bindiga saboda irin kalaman da yake fadawa budurwasa raina ya gama baci bansan daliliba amma azahiri ban nuna bacin rainaba jikina nima nasaki inaba Mahabeer labarin maharaz danaje gidansa buya lokacin da zaije saudiya" my Heart wlh ina fah cikin bacci adakin da, ya waremun kawai naji kato samana zai min iskanci aikuwa nasaka masa, Yar ilu awando😂Mahabeer me zaiyi idan ba dariya ba har yana kwarewa" my heart katsaya kaji sai kuma Majeed tsohon saurayina wlh nasosa wata irin tsawa, Dr Sardauna ya bugamun idanunsa jajir saida na fada jikin mahabeer "wai bro mai zai same kane kanajin matar da zaka aura tana zancan wani dan iska ya tabata da ta son wani amma kake dariya wlh duk ta qarema sauran takaru da larabawa zaka kwasa" eh yayi ina ruwanka da shiga hira mata da miji tsegumi kawai gadan gadan yayo kanta ransa amugun bace mik'ewa tayi da gudu tayi hanyar bedroom ai kuwa ya bita Mahabeer na kiransa amma ina kafin Mahabeer yayi yinkura tashima ya damko ta jikinsa ya mannata ya yashafo wuyanta itako ta riko k'ugunshi suna kallon junansu Dan ya mata Mayen kyau sosai kanta ta kauda cikin tsiwa tace ina ruwanka dani ko Dan kaci zalina mugu ka isa ka shiga tsakanin mata da mijine?? baki ya buge mata da karfi can k'asan makoshi yayi magana " Dan ubanki wlh ki guji haduwarmu sai na koya miki hankali shegiya uwar jaraba Mara's kunya wlh sai nayi maganinki tunda shi bazai iyaba ya fada cikin tsawa"to sakeni ko? "kema sakarmun k'uguna ai kema rike kike dani inajan tsaki na hararesa zai shakemun wuya Mahabeer ya iso gun su "Dr please saketa kashetane zakayi ka kake neman shaketa wlh zan nunama iyakarka kafita sabgar matata ku daina wannan rigimar banaso yima wani Abu ace Dan saboda macane Dan Allah kubar kiyayar nan sakin juna sukayi ta nufo gun Mahabeer

yanzu yi hakuri kaima kabar shiga harakarta ihu nayi da tsane " yauwa my Heart na fada ina masa gwalo ina rawa da juyi " saini zee baby Dole abi matar yaya wlh na fada na zuba da gudu na rike kofar bedroom Ya Mahabeer zamu hadu anjima da dare ilove u ransa Ab'ace yabar gurin akofar parlo sukaci karo da Nisha ta fada samansa dan tafe take tana danna waya wanketa yayi da mari ya hankadata" Dan ubanki ni sa'ankine wannan yar iskar ta koya miki iskanci da raina mutane jikinta na kerrrma ta duka k'asa " yayamu yi hakuri wlh ban gankaba tsaki yaja yabar gurin ya fice daga parlon Mahabeer ya nufota yana boye dariya ya mikar da ita tsaye tana share hawaye "kinga Aisha karki bata hawayenki zeena yaje bugo na Hana shine ya huce a kanki yi hakuri "bro Dr ya tsaneni kullum idan nayi Abu kadan ai ya dokeni wlh yanzu zan tafi gidanmu? " yi hakuri ai bake dayaba da zee ma basu shiri to ita batajine keko kina biye matane shiyasa yi hakuri jeki ki sha ruwan sanyi zan masa fada tafiya tayi shiko yabar parlon, ruwan ya tsaya saboda kiran sallah la'asar da akeyi Mahabeer part dinsu ya nufa a parlo ya isko Dr Sardauna yana shan sigari yana waya ya kurawa Tv idanu jin kiran sallah yasa sukayi sallama da Ahmed Mahabeer ya zauna kusan Dr Sardauna" Dr namu Dan Allah kafita sabgar yaranan wai ina ruwanka dasu ne kawai tsana to agaskiya banaso "yi hakuri ko zagina zatayi bazan sake magana ba zan bata girmanta matsayinta na matar yayana ko ba shikenan ba?? " ai zuciyarce bazata barkaba Ahmed ya fadama yada mukayi "dariya Dr yayi ya Mike " ni na tafi masallaci dama saida nace masa ba lalleba ka yarda"ai wlh dan ma yana abokinka ne tare sukayo Alwalla suka tafi masallaci zee na shiga ta fada saman gado ta lumshe idanuta tana maida lumshi kamshin Dr Sardauna yana ratsa gabobinta

shi take gani a idanunta lokacin da suke kallon juna yayi mata mugun kyau mimmik'ewa ta fara tana sabke ajiyar zuciya ta rasa me hakan ke nufi duk lokacin da zasu hadu sai taji wani iri" wlh Dole na kwaracewa ganin makiyina Sam bazan iya wannan masifar ba Nisha ce ta fada kanta da Sauri ta bude idanunta " my dear da kin karyani ai bara ma nayi alwalla Ana kiran sallah meye kike matsar idanu?? " ba Dr bane ya manmareni "kibarshi da Allah mugun banza ta fada tana mik'ewa dariya Hafeeza tayi " wlh sai nafada masa kunayi dashi zee baby tace " kin ki Allah idan baki fadaba khalisat da ido take binsu Dan ita tanason abinda zai hadasu ko marinta yayi ko taji sanyi yanzu abinda zata shirya na yamata magana take so Alwalla zee ta dauro tayi sallah suma tashi sukayi suka dauro alwalla sukayi sallah suna gamawa suka fito parlo ghaisha na zaune suna hira da Aunty amarya zee kusan ghaisha taje ta kwanta jikinta"ummina? " momy nayi missing dinki tun safe kin buya gidan Daddah ko dariya tayi "ummina ina Daddy? " yanzu bayan sallah ya fita Nisha tazo kusan momy ta zauna"ghaisha gida zani nayi kewar umma? " lah my dear tare zamu wlh nima na kwana biyu acan"OK to Mahabeer ya kaiku zuwa dare Aisha Monday akwai makaranta ko? " eh ghaisha haka sukaci gaba da hirasu cikin wasa da dariya,

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

unguwar malali Zaune suke a parlo ita da hajiya hafsat mahafiyarta tana kwance saman jikinta itako waya takeyi na irin kayan da za'ama mashakurah odarsu daga China itako sai dariya takeyi har ta gama"wayyo hajiyarmu duk ni daya? "bikin auta ai Dole mu burge ta kema fa babban gida zaki shiga dariya tayi Laila ce ta shigo da sallama mashakurah ta Mike ta rumgumeta "oyoyo kawata dukawa tayi ta gaishe da hajiya"Laila ya gida ina su ummaki? " suna lfy "to tashi mushiga ciki mik'ewa tayi suka shiga bedroom d'in hajiya na mush dariya mashakurah "wlh nasha wuya robobine guda uku ta bata"sannu kawata to ya zan masa"kaji amare iyayan gyara wannan a ruwan zafi zaki rika zubawa kina shiga tsawon minti 20 shiko wannan sai zaki kwanta zaki saka gabanki insha Allah komai zaiyi daidai wannan kuwa sha zaki rikayi wlh sai ya sume asamanki Dan dadi ba kuka bama tunda kince kina bukatar yamiki kuka wlh sai Kim gaji ihu mashakurah tayi ta rumgume Lailah "nagode kwata bari na fara tun yau inason Dr Sardauna banason abinda zai rabani dashi Dole na kashe kudi akansa domin gyara kaina "wlh ina bayanki maza sai da gyara barema ke da kaddara ta gifbta miki hawaye ya tarun mata cikin idanu"please Laila bari maganar ta fada cikin shashekar kuka rumgumeta Lailah tayi itama kukan ya kufcemata "Dan Allah kibar kukan wlh ina mugun tausaya mikine amma Allah zai dubeki kawata "Lailah na gode da kaunarki gareni inason Dr nah banason abinda zai rabamu "wlh babu abinda zai rabaku insha Allah shima fa saurayine baisan komai ba wayar mashakurah ta dauki ringing ganin Dr ne yasa ta dauka da Sauri tana goge fuskarta"hello my Dr "sweet baby nazo ya fada yana tsinke kiran kallon Laila tayi "kawata mijina yazo bari na ganshi ni nace yazo inason ganinsa wlh yau data muguwar sha'awa nakeji duk ba halina bane amma tunda nadawo nakejin sha'awa fiye da tunaninki Dole zani gun Dr na rabu da jikinsa ko zanji sauki "to kibi asannu fah? " to zan kiyaye tare suka fito tama hajiya sallama suka fito harabar gida dama amota tazo ta shige motarta ta tafi get ta bude yana cikin mota azaune ta bude ta shigo

End of Chapter 33Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next