Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 14 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 Reading now Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

ya kusa daukewa ya sakeni na fada saman gado ko motsi bana iyawa dai hawaye ke fita murmushi ya saki " ke tantiriya nine lusarin namiji ko? kai na girgiza zama yayi bakin gadon " da bakinki nakeso naji kin fadi hakan banza na masa ina fitar da hawaye " ok bari na buga wasan karshe yanzu zakisan ni ba lusari bane da bakinki zaki fada yanzu dagoni yayi ya mikar dani tsaye ya sabkoni k'asa jiri nakeji na kasa, tsayuwa da kyau wata, wawar rumguma yamun mai cike da, wani shegen Salo na fitar hankali saida najini nadawo daide ban shiryaba bakinsa ya dora saman kunnena yana shafar wuyana cikin wata irin voice muryasa, can k'asa yace ke karamar yar iska nine lusarin Namiji ko? yakai karshan maganar yana sakar mun kiss cikin kunnena wani irin Abu naji Wanda bantaba jinsaba gashin jikina duk ya Mike tsikar jikina na tashi wani irin sanyi na ratsani ban dawo daga tunaninba naji harshensa awuyana yana tsotsa hannusa, saman fuskata yana shafar lips dina ya sakamun karamar yatsarsa abakina cikin rawar jiki nake totsar yatsar tasa na rike gam kamar za'a kwacemun bakinsa ya mayar kunnena dayan hannusa tsakiyar gashina yana mun wata irin Susa wani mayan kiss ya sakar mun akunnena" tantiriya nine lusarin Namiji? ya fada yana cire hannusa akaina ya tura hannusa tsakiyar bayana yana wani irin murza gadon bayana tamkar mai tafiyar tsutsa baki daya na rasa nutsuwata jina nayi wandona wani Abu na zubowa ga boobs dina suna motsi kan nipple dina sunyi tsini wani irin Abu sukemun tamakar tsotsa na tafiya cikinsu alamar sunaso atabasu idanuwana na lumshe na kara tura yatsarsa bakina ina tsotsa jinake tamkar nasamu sweet wani gardin dadi yatsarsa kemun da karfi ya fizge hannusa ya ya riko k'uguna ya zumamun mayatattun idanunsa ya had'e face dinmun idanuna na lumshe ina sabke ajiyar zuciyar lips d'inmu ya had'e yana goga karan hancina saman tsinin karan hancinsa ya sakarmun wani dan banzan kiss saman lips dina saida yajashi kara kankameshi nayi ina sakin ajiyar zuciya jinake kamar na kamo hannusa na dora saman kirjina ya sosamun wani irin kiss ya kuma yimun acikin kunnena cikin wani irin voice yace"karamar yar iska kibani amsa cikin rawar jiki na rumgumeshi gam na fashe da kuka jikina sai karkarwa yakeyi inaji wani irin Abu ga wando na yayi jargab cikin shashekar kuka nace" My Sardauna kayi hakuri wallahi Allah kai ba lusarin Namiji bane kai Namijine mai tsadar gaske mai wuyar samu a wannan duniya samun irinku sai antona kaidain gwarzone kasa nayi abun da ban taba yiba arayuwata ta nakai karsha maganar ina shafarsa na tura kai kirjinsa ina kara shigewa jikinsa ina shakar Ni'imataccen kamshinsa dan boobs dina sun adabeni da motsi kasana sai zuba yake jinayi an bushe da dariya sosai hankadeni yayi daga jikinsa saida na fadi k'asa wanwar ya kakabe jikinsa "Alhmdllh kin fada da bakinki ni ba lusarin Namiji bane so wannan kalamar tazamo kunyi hannu Riga da ita tamkar yada zamu yi hannu Riga dake kin gane kece lusarar mace maras kamun kai yanzu saboda Allah meye na miki da har yafitar dake haiyacinki inakin na taba so kwalelenki yar iska ansaba rabawa larabawa shine yanzu daga runguma har kin zauce ya sunkuyo ya kamo kaina da hannusa ya dora saman goshina ya murjemun goshina tun karfi cike da mugunta yake murzawa amma banyi kuka dan har yanzu bana haiyacina pink din lips dinsa na kurawa idanu ina lumshewa bansan bama ya gama saida naji ya zabgamun mari" dan ubanki me kike kallo ajikina shegiya yar iska idanu na zaro gani ya fito da Allura zun gureriya cike da tsoro da tashin hankali na Mike hawaye na zuba saman fuskata na hada hannuwana guri guda " na tuba nabi Allah na bika karkamun Allura wlh daga yau bazan sake shiga harakarkaba please akaro na biyu karka cutar dani kabari naji da na farkon murmushi dauke kan fuskarsa yace" au har kin karaya kin manta tijara da kika gama mana ni da my sweet kunamu biyu kika saka mana ta cijemu fa kuma kika dakarmun ita a batada lafiya kika kirani lusarin Namiji agabanta zakici ubanki

iya tsorata na tsora don ganin Allura Nike kamar mutuwata da gudu nayi kofa ina kiran "Ahkhuya Mahabeer zo ka ceceni taku uku ya damkoni ya matseni a bango numfashinmu na gwauraye guri guda yanayin dazu yakeson dawomin amma tsoron da nakeji ya rinjayeni " wannan Allura itace ta karshe bani ba ke zan fita rayuwarki don girman Allah karki kuma shiga sabgata bani bake karkiyi abun da zai zama an hadani dake idan de ke yar halak ce muyi hannu Riga daga yau bana son harakarki kashena na karshe wallahi muka koma gida kikace ma Daddy na azabtar dake Daddy yayi fushi dani murmushin gefen baki yayi ya nunani da dan yatsa idanuna na lumshe dan bazan iya jure kallonsa ba ilahirin jikina rawa yakeyi saboda tsoron Allura gashi ya matseni ko motsin kirki banayi inaji ina gani ya mun Allura ina rusar kuka dukansa nake ina yagonsa abunka da karkarfan namiji ko gezau baiba ya surkunamun Allura mai masifar zafi yana gamamun ya ingijeni na fadi nan ina karkarwa jiki dan karfina ya kare sai kuka na keyi takaici goma da gomiya tara yamun yawa saman gado yaje ya zauna tsadadan agogon hannusa ya kalla karfe goma shabiyu na dare mashakurah ya kira suka sha hira sun jima ya kashe ya Mike tsaye ya kwashe wayoyinsa ya zuba Aljihun Jean's dinsa ya dauko maguguna aleda yazo ya bude kofar" idan kin shirya ina mota ya ficewarsa mik'ewa nayi ina mai nadamar shiga harakarsa da nayi gashi yasa rayuwata garari baki na ciza " wallahi Dr Sardauna da Zainba Faisal Hasheem magawata kake magana idan nayafe maka ban fito cikin uwata da ubana ba wlh ko zan rasa raina mutikar an zalumceni sai na rama idan na barka kace ba zee baby bace ni

gashinta ta daure ta gyara kayan jikinta ta shiga toilet ta wanke fuskarta tas ta fito ta iskoshi cikin mota gaban motar ta shiga bai ko kalletaba yama motar key yaja kofar get ya tsaya yana honr mai gadi ya fito ya bude masa yaja ya tafi yana hawa kan titi ya rika gudu sosai kallonsa tayi yana driving dinsa anutse sai dai fuskarsa ba walwala matsowa nayi kusansa " Dr Sardauna baima san Allah yayi ruwana ba ganin bashida niyar magana yasa na dora kaina kirjinsa na zagayo hannuwana saman wuyansa ashagwab'e na kuma kiransa " Dr Sardauna? bai kulani ba ya igijeni da hannu daya na koma gun zamana sanin ba hakura zatayi ba yana mamakin bakar azabar da ya gana mata yau da watace asati ma bazatayi anfani ba amma shegiya gatana daram amma duk da hakan yasan ta azabatu kuma taji jiki ga muryata duk ta canza saboda wuyar da tasha murmushin jin dadi yayi dan yasan bazata kuma shiga rayuwarsaba rage gudu yayi babu wasa al'amarinsa yace" tashi ki koma baya kallonsa nayi zanyi magana ya bugamun tsawar da babu shiri cikin dan guntun karfina da ya rage na koma baya na zauna raina duk abace sai dura masa ashar nakeyi araina shiko ko ajikinsa yaci gaba da tukinsa acikin nutsuwa......

*💖💖👩🏻‍🦱ZEE BABY👩🏻‍🦱💖💖*

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*👉🏻9*

....ina jinshi yana waya da su Daddy muna hanya naji sauki har muka isa gida ban sake shiga sabgarsa ba bakina gum ina zaune abaya honr yayi aka bude masa get ya shige gidan rumfar ajiye motocin ya shiga motocine reras har guda guma sha ukku kala kala na Dr Sardauna biyar ne Masu masifar tsada da kyau parking yai ya bude motar ya fita bai kalli ko inda nakeba ya kama hanyar tafiya Dole na bude na fito nabi bayansa har ciki ya rigani zuwa parlo bakowa sai Daddy da Mahabeer gun Mahabeer na nufa na rike hannusa zuciyata babu dadi Daddy yace" momy zo muji ya jikinki? " Ammin da sauki Dr Sardauna yaba, Daddy magugunan ya rankwafo yamasa kiss "Daddy good night? " night my son Allah ma Albarka" Ameen Daddy ya fada yana tafiya zee baby ta bishi da kallo yada yake komai cikin kuzari da jarumta tamkar Soja afagen daga yanzu ma taku yake cikin isa da kasaita har ya fice daga parlon kallon inda take baiba har Mahabeer din ya debema su iska ranta duk babu dadi jitakeyi kamar tabishi ta rumgumeshi idanuta ta lumshe tana sabke ajiyar zuciya Mahabeer yace " zainab ya dai me kike tunani jikine nutsuwarta

ta tataro tasaki murmushi " Ahkhuya naji sauki sosai Daddy yace" momy zo na nuna miki yada zakisha magani kusan Daddy ta matso ya nuna mata ya mike " momy je ki kwanta dare yayi shagwabewa tayi" Ammin ni da Yaya Mahabeer zamuyi hira ni bana bacci dariya yayi " Mahabeer aiki ya ganka insha Allahu za'ayi komai da wuri shiriya ta Allah ce zata shiryu adakinta nasan zaka tsaya ka bata kulawa murmushi Mahabeer yayi zuciyarsa fari tas Daddy ya nufi bangaransa gun Aunty Amarya kusan Mahabeer ta dawo ta dore kanta kafadarsa" Akhuya jikina duk ciwo yakemun wlh dukana yayi bakaga azabar da ya ganamun ba kalli fatar jikina duk tayi ja shida budurwasa sukamun shegen duka Dan naga suna rumgume rumgume nace musu haramune shine fah takai karshan maganar tana kuka ta rumgume Mahabeer gam ransa ya baci sosai tausayinta ya cika zuciyarsa bayanta ya buga yana lallashinta" my zeena kiyi shiru banaso kukanki bari zan Rama miki duk abinda yai miki kinji? " kai na daga ina sabke ajiyar zuciya nayi shiru ina Kara shigewa jiknsa " zee tashi kije ki hada ruwan zafi kiyi wanka ki gaza jikinki ki kwanta insha Allah bazai sake shiga harakarki ba " Ahkhuya harda Allura yamun yasan kuma bana so nima insha Allah bazan sake shiga sabgarsa ba " da yafi kin kusa zuwa matakin da bazai dokeki ba kuma kibar rashin jin magana

End of Chapter 14Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next