Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 118 of 130
About 7 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 Reading now Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

Mik'ewa zeey tayi tana matse idanu tayi narai narai da idanu tana yarfa hannunta , ashagwab'e tace"Oyayo Yayana wai kaji abin da Hafeeza take fadamun take cewa wai na tsufa."hannayensa ya ware mata ta karaso da sassarfa ta fada jikinsa ya maida hannaunsa ya rungumeta kam kam yana sabke ajiyar yana shafa bayanta."zee babyna I love u ina tare dake."
Su intisar tashi sukayi suka fice daga dakin.
Bakinsa ya dora saman kunneta,cikin sanyi murya yace"Baby Qalbina zaki bini gida muyi kwanciyarmu pls banaso barin ki sam."ajiyar zuciya na sauke ina kara shigewa jikinsa,ashagwab'e nace"Baby Sardauna nah wlh nima bazan iya kwana babu kaiba na fasa mutafi gidanmu amma ka kawoni tun Asubah ko..?"Babyna i love u zeena ina miki kauna mai zafi bazan kawoki da Asubah sai hantsi yayi."kukan sangarta na saka masa ina ririkeshi ina diddira kafafuna"ni Yayana to na fasa tafiya tafiyarka kawai na fada cikin shashekar kuka.
Fuskata ya kamo da hannunsa biyu ya kuramun idanu sai naga idanunsa sunyi Ja lumshe idanuna nayi na dora,kaina saman kirjinshi"Babyna kayi hakuri pls karkayi fushi"Oh my Baby Qalbina yi hakuri ni banyi fushiba wlh zan miki duk abinda kikeso baiwar Allah Oya Qalbina mutafi zan kawoki."cikin farin ciki na dago ina dariya na masa kiss.
Murmushi ya sakar mun ya shanye hawayen fuskata ya kamo hannuna ya sakamun hijabina muka fito.

A parlo sai hirasu suke Nisha na kusan ghaisha tana bata lbrn daddah da mairan karfe daga can take.
Sardauna ya zauna kusan ghaisha ya kwanto jikinta"momana sai da safe."ya fada yana mata kiss.
"Dr Sardauna ya naga ka janyo momy ba anan zata kwana ba.?"momy cewa tayi wai bazata kwana ba."dariya ghaisha tayi,Sardauna ya kalli Nisha yana murmushi "Aisha mu wuce gida ko.? Mik'ewa tayi tana murmushi tama ghaisha sai da safe ta kama hannun zeey, "my dear meyasa kika fasa kwana.? Rada zeey tama nisha"my dear so nake nama Baby Sardauna nah wayo ya barni na tafi Kano."dariya sukayi tare Sardauna ya hararesu, "dani kuke na gode."ya fada yana ficewa.

Bayansa suka bi suna dariya yan parlon cike da mangariinsu suka bisu da kallo saboda kasancewa yau gidan cike yake da baki yan zauwa biki.
A mota suka sameshi yana jiransu nisha tace"my dear shiga gaba."zee tace"naki"nisha ta turata gaban motar cike da mugunta tana dariya Sardauna ya tarota tayi kwance jikinsa yana dariya ya rungume zeey.
Nisha ma dariya take.
Sardauna yama motar key ya nufi get,yana horn megadi ya bude masa motar ya silala waje ya harbata kan titi yana driving anutse sai sunsuna zeey yake.
Nisha tana baya sai surutu suke da zee tana manne jikin Sardauna.
Shidai driving dinsa yake bai ce mush kalaba har suka iso gida.
Zeey rigima ta kafama Sardauna saida ya dauketa suka shiga ciki nisha na musu dariya.

Sun jima a aparlo suna hira sunsa Sardauna atsakiyarsu sai murmushi yake saki yana ba kowace amsa.
sai karfe shadaya suka nufi sama bayan sunyi wanka sunyi shirin kwanci Sardauna ya sauko ya shiga dakin nisha tana sintiri tsakiyar parlo taji ya dauketa cak yana juyi , dariya tayi"my Dr."na'am maza kwanta ki huta gobe kiji dadin cin biki."ya fada yana kwantar da ita ya haye samanta ya kamo fuskarta ya zuba mata mayatattun idanunsa jikinta har rawa ya fara ta shiga wani yanayi ta Kara rungumeshi"sweetheart ina sonka."murmushi ya sakar mata ya janye rigarta ya dora bakinsa saman nonota ya fara masa wata shegiyar tsotsa ya kura mata idanu yana tabo sassan jikinta nan take nisha taji wani irin azabar sonsa na Kara shigarta.
Sardauna ya jima yana tsuma nisha saida ya fitar da ita daga haiyacinta sai kuka take masa ya janye ya fara rarashinta har ya sakata bacci ya mike ya fice yana murmushi yana Sosa sajan fuskarshi.

Yana zuwa bedroom dinsa ya shiga bathroom bai jimaba ya fito.
Zeey tana zaune tana shan inibi ta ciki tayi fam kusanta ya zauna ya rungumota yana shafa cikinta"baby Qalbina bani inibi naci."yayana ni nayi fushi ba ruwana da kai."yi hakuri masoyiyana Oya bani inibi."na bakinta da ta tauna ta kamo kansa ta had'e bakinsu ta juye masa yana tsotsa anutse har ya cinye ya cire bakinsa ya kamo hannayenta yana shafawa yakai hannu bakinsa yana lasa yana lumshe idanu ya tsotsi yatsotsin hannun duka.
Idanu zee ta kura masa yada yake shafa hannunta da tsotsar ya tsotsinta.

Shagwabe masa tayi ta lafe jikinsa"Yayana meye sai lasar mun jiki kake sai kace maye."babyna ni Mayan kine kunshinki yayi kyau sosai."ya fada yana dorata saman gadon ya tubeta baki dayanta jikinta ba komai tundaga dan yatsar kafar zee Sardauna ya fara lasa yana tsotsa da tanda har ya iso cinyarta yana shafawa da lasa ya dawo cinbita da cikinta ya yada zango ak'santa wanda tuni gurin ya jike jagab nan fa ya zautata yada yake tanda da tsotsa da lasa yana gurnani da wani irin wasa da yake da harshsen sa agurin zee sai ihu take zunduma masa bai barta ba saida tayi release ya shayen ruwan baki daya ya tande gurin tas ya mike ya shigeta yana kashe arna sosai yana ihu da sambatu itama haka sai sambstu take tana bashi hadinkai sosai dan wani dadin takeji fiye da na dazu.

Saida suka kwashe awa daya da minti 30 cif suka sararawa juna sukayo wanka suka kwanta rungume da junansa yana shafa cikinta bakinsa cikin nata suna shan yawu Sardauna ya kece da wani irin kuka yana kankame zainab yana fadin"wlh zeena ina mugun sonki Allah yabarni dake matata zeena I love u wlh mugunntausayinki nakeji Allah ya saukeki lfy ina kaunarki zainab."itama fashewa tayi da kuka tana ririkeshi"Yayana don Allah ka bari idan baka so jinina ya hau ko zuciyata ta buga pls Yayana nima ina kaunarka bazanntaba barin kaba kamun Addu'a Allah ya saukeni lfy."ta fada tana shashekar kuka.
"OK my babyna nayi shiru kema yi shiru muyi bacci Qalbina insha Allah zuciyarki baza buga ba tunda bazamu iya rayuwa bamu tare ba Baby Qalbina nisha Allahu lfy zaki haihu.
pls karki ce Saki kano gobe muyi zaman mu."Yayana na fasa idan baka so ko gurin auran ma gida wlh bazan jeba."

"No zaki baby."ya fada yana kankameta yana shafa fuskarta sun kurawa juna idanu,murmushi ya sakar mata ya sake had'e bakinsu suna lasar tsakiyar bakin juna yaja musu blanket ya zagaye hannunwansa bayanta itama ta dora masa hannuwanta ,
yana Addu'ar bacci ahaka sun manne junansu suna shan bakin junsu har bacci yayi nasarar daukesu atare kamar zasu maida juna ciki ko kwakwaran motsi zeey tayi Sardauna sai ya Kara matseta gam jikinsa yana shafa bayanta, Asuba ta gari...................✍🏻
Ummu Fareesa ce😘

No Editing🤦🏻‍♀

*11/February/2020*

*💖💖👩🏻‍🦱ZEE BABY👩🏻‍🦱💖💖*

MALLAKAR UMMU FAREESA NE

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*Book 2 👉🏻16*

...Washe gari koda sukayi sallah Asubahi bacci suka koma abinsu suna rungume da junansu.
Nisha itako tunda tayi sallah Asubah bata koma bacci ba tana cikin farin ciki yau zata raba zee da duniya Sardauna ya zama nata ita daya.
Wajan karfe takwas tayi wanka , ta shirya ta saka less na anko Wanda ya kasance Ash colour ne dinki Riga da siket tayi kyau mutika ta murza dauri Tasha kwaliya ansha powder ta dauko jaka ta saka dinkin material din da atamfar ta kwashi kayan kwaliya ta zuba ajaka ta dauki reza sabowa ta saka cikin Jakarta ta dauki duk abinda take bukata ta fito parlo
tana takunta cike da nutsuwa tana sakin murmushi ta ajiye jakarta ta nufi kan dining.
Saida ta cika cikin dam ta dawo parlo,ta zauna kai ta daga ta kalli agogon bango,karfe tara saura minti 5 tsaki taja"jarababbu yan iska. ta dauko Jakarta ta ciro wayarta,ta kira Sardauna.

Suko lokacin suna sharara baccinsu, ringing din wayar ne ya tashi Sardauna.
Idanu ya bude ahankali ya saukesu akan zeey ta zagaye hannunta ak'ugunsa tana baccinta anutsu d'an cikinta sai wutsul wutsul yake.
Murmushi ya saki ya dora hannunsa saman cikinta yana shafawa ya dora bakinsa saman kunnenta"Baby Qalbina good morning tashi nayi miki wanka na baki abunci kici muta tafi gida na bada Amanarki gun ummi da ghaisha."Ya fada yana lasar cikin kunnenta yana shafa cikinta zuwa marata.

Idanu na bude ahankali"Yayana Sardauna yunwa nakeji."na fada ashagwabe ina kamo fuskarsa."murmushi ya sakarmun ya daga mun gira,harshena na fido waje naji ya cafke yana tsotsa,na gantsara masa cizo ya saki yana yarfa hannuwa."Wayyo Allah!! Baby Qalbina kin cinyemu harshena."arikice na rungumoshi ina bubbuga bayanshi"wayyo Baby Sardauna nah pls kayi hakuri wlh bazan kuma na karasa maganar ina sakin kuka na bude bakinsa ina hura masa iska"Babyn Sardauna to meye na kuka dan Allah ki bari wlh babu zafi yi shiru kinji Autar Sardauna."ya fada yana mata chakulkulo sai ga zee tana bangala dariya tana rukumkumeshi.

"Baby Qalbina tsaya mana kalli ummi Nadeen sai zungurata take."ya fada yana banbareta jikinsa ya kwantar da ita ya sunkuyo yana lasar marata yana shafa cikinta"my Nadeena good morning ya kika tashi dady na gaisuwa."ya fada yana tsotsar cibiyarta.
Karan wayar ya damesu zee tace"Yayana ana kiranka."bai ko kalli wayar ba ya ciccibi zee dinsa ya sauko daga saman gado yana rungume da ita ya shiga bathroom.

End of Chapter 118Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next