Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Book chapters
Choose a chapter and continue reading.
Bayan zeey ta gama salolinta tayi Addu'a tana kirtar kuka Allah yajikan mahbeer ta kwanta saman darduma tana kuka. Sardauna ya zuba mata idanu ya Mike ya cire kayansa yasaka na bacci ya fesa turare ya gyara gadon ya dauko rigar bacci sabuwa dal ya nufo gun zee ya sunkuya ya dagota. kokarin janyewa nayi inason dukansa na kasa na kura masa idanu na fara magana ahankali sam banida kuzari"meyasa baka da imani Sardauna kafita rauwata bana sonka ni Mahbeer nakeso wlh idan jikina ya warware zuwa gobe zaka san banida mutumci. Sardauna murmushi ya saki ya tarairayoni jikinsa ya cire mun kayan ya saka min rigar bacci. hawaye kawai yake kwaranya daga idanuna inaji ina gani ya daukeni ya kwantar dani saman gado babu yada na iya dan ko yatsana bana iya
dagawa. Sardauna wayoyinsa ya kashe baki daya ya hauro gadon ya janyota jikinsa ya rungumeta yana sunsunata yana sabke Ajiyar zuciya ya dora bakinsa saman kunnanta cikin kasalalar murya mai cike da shauki yace"My bugun Numfashina wlh bazan iya rayuwa babu keba ina sonki my sweet zeener tawa kadai My Abulena. nine bakiso?" kai na daga masa. "OK ni ina sonki my sweet Abulena wlh ina sonki zaki iya rayuwa babu Sardauna Abuta. ya fada yana sakar mata kiss yana kara shigar da ita jikinsa yana shashafa laulausan fatarta jikinta mai laushi da santsi yana lumshe idanu. ya maida bakinsa k'asan wuyanta yana tsotsa da bata kiss. ahankali tace"Sardauna Allah ya isa wlh gobe sai na rama duk abinda kamu ta fada cikin kuka. "oh my baby. ya tallabo kanta yana lashe hawayen fuskarta cikin Salo mai tafiya da mace. idanunta ta lumshe dan babu yada ta iya ashagwab'e yace"my Abulena zansha sweet.
ya fada yana lasar lips d'inta har ya fara tsotsar k'asan bakinta ahankali ya dora bakinsa anata ya tura bakinsa cikin bakinta yana tsotsar tsakiyar bakinta cikin kwarewa yake bata wani zazafan kiss ya tallabo fuskarta da hannunsa biyu yana shafa fuskarta zuwa kunnenta ya kura mata idanu. itama shi take kallo tana lumshe idanu harshenta ya kamo yana tsotsa cikin wani irin Salo ahankali zee ta kamo harshen Sardauna tana tsotsa suna kallon juna tana zubar da hawayen takaici. yawunsa ya fara tsirta mata tana hadiya cikin sanyi jiki tana lumshe idanu dan tanajin tests sosai ahankali ta rika bashi yawunta yana hadiya cikin shaukin kauna suke tsotsar bakin junansu kamar ba gobe dan wani irin kissing ne sukewa juna da suka Kara shiga kogin kaunar junansu. zai zare bakinsa ta makaleshi tana sake basa wani irin salon kissing Wanda ba shiri yasake tallabo kanta suna shan bakinta saida suka kwashe 40 minute suna shan bakin junansu zee ta manta da wani fushin. Sardauna
bakinsa ya cire anata ya janye igiyar gaban rigarta jikinsa na rawa ya kafa bakinsa saman manyan breast dinta yana zagaya nipple din da harshensa yana dan cicizawa atare suka sabke ajiyar zuciya ahankali ya fara tsostar nonuwanta dayan ahannusa yana murza nipples dinta wani irin mugun dadine yake ratsa zee tun daga dan yatsarta na kafa zuwa tsakiyar katan sai baki take lashewa tana bankaro masa kirjinta yana tsotsa cikin kwarewa yana murzawa sai Nishi suka ashgwabe zee tace"Ashhh waishhhh My Sardauna nah ka iya tsotsar dadi wayyo dadi.sake salon tsotsar yayi yana ciciza nippels din yana tsotsa ahankali yana lailaya dayan ahannunsa zee ahankali ta fara shafarsa tana kwankwala masa kunne tana murza nipples dinsa tana shasheka tana sakin ajiyar zuciya wata irin tsotsa da ya sake mata yasa ta fara kuka. "Yayana Sardauna zan haukace wayyo kabari pls kaikayi suke sake dauka. bakinsa ya cire ya dago kanta ya sakar mata nauyinsa suna kallon juna idanunsa cike da hawaye dan sun shiga halin bukatuwa da shaukin so. yace"Mrs Sardauna? Atake tace"Na'am My Sardauna nah ina sonka wlh ina Sonka karka tambayeni pls. "OK zaki ita rayuwa babu ni?fashe masa tayi da kuka"wlh Allah Sardauna idan babu kai babu ni wlh mutuwa zanyi idan bana tare dakai.fuskarta ya shafa yana murza nipples dinta. muryashi na rawa yace"Babyna kibar kuka Nima. Zan mutu idan babu ke pleas karki sake cewa na sakeki kinji Matata wlh idan kin fada zuciyata bugawa take mu rayu tare insha Allah yau sai na baki ajiyar yarana ba daya bama wlh ina jin ajikina zan miki ciki yau kiyi hakuri mu zauna kijin farin cikina. "naji bazan sakeba kayi hakuri
muci gaba ka tsotse tsitsanmu ina so kaji My Heartbeat. da Sauri ya kamo bakinta ya tsotsa ya Saki
ya dawo Ramin cibinta ya zura harshensa yana lasa ya Dora hannusa saman breast dinta yana murzawa yana lumshe idanu yana tsotasar ramin cibinta. mika ta fara tana kankameshi tana nishi saboda yada yake murza breast dinta da yada yake tsotsar cibinta kuka ta fara masa kasa-kasa tana shafa kansa shi kansa ya rasa yana zai mata saida ya gaji da tsotsar cibinta ya gangaro k'asanta
ya janye pant dinta yayi mamakin yada pant din ya jige jagab hannunsa ya Dora agurin yada ni'ima take kwararowa ga wani irin dumi da taushi ahankali yake shafa gurin ya lumshe idanunsa yana fitar da numfashi cikin fizgo numfashi yace"oh babyna ke din ta dabance wayyo gidan. dadina wlh idan babu Abulen Sardauna to babu Sardauna ya fada yana tura yatsarsa ihu ta dan Saki tana fitar da numfashi da Sauri sauri kafin ta dawo daide taji ya kafa bakinsa agurin ya
zura harshensa yana zagayawa "uhummm woshhh My Sardauna zan yi fitsari. kai ya girgiza mata ya shiga tsotsa yana shanye ruwan da yake bulbulowa. ihu Zeey ta Saki tana rike kansa tana ihu dan wata irin lasa da tsotsa yake mata agurin Wanda ji take idan ya daina mutuwa zatayi dan ba karamin dadi take jiba. Sardauna Sam ya fice haiyacinsa saboda wani irin sweet da yake tsotsowa da tanda kukan da zee ta sakar masa da karfin gaske tana cewa"wayyo my heartbeat Sardauna nah wlh zan mutu dadi zai kasheni da Sauri ya cire bakinsa agurin ya cire boxer dinsa ya had'e bakinsu yana tsotsar harshenta ya shiga gyara mata kwanciya bakinsu ahad'e yayi Addu'ar
Saduwa da iyali ya fara kokarin shigarta amma ya Kasa saida ya cire bakinsa ya duba sosai ya saita hajiyarsa ya danna kafin ta shige. ihu zee ta Saki. "Wayyo Sardauna ka kasheni wlh zafi. "Sorry babyna kiyi hakuri zan biki asannu ahankali zan bidake dan ki ji dadi ya fada yana fara sukuwa samanta wata irin ni'ima na bulbulowa ihu ya Saki ya fashe da kuka yana kankame zeey
ita ko kukan zafine take tana dukansa" Sardauna ka dagani wlh na fasa bana Sonka mugu wlh mahbeer ba mugu bane. cikin zafin maganarta ya sake danna mata jijiyarsa da iya karfinsa saida taji kamar zai tabo mata kayan cikinta. tasaki ihu tana kankameshi tanajin azaba Sam. Babu wani dadi. Sardauna sosai yake rusar kuka yana kiranta"My Abulena don Allah ki rufamun asiri wlh bazan iya rayuwa babu keba dadinki yayi yawa wlh jina nake kamar zan zauce wayyo my Abuta mai gidan dadin Sardauna cikin dakiya tace"Sardauna ka rufa mana Asiri a hospital Muke wlh nide gobe sai
ka sakeni bazan iya wannan jarabar takaba ga abunka kato. da Sauri ya kame bakinta yana tsosta yana kukan dadi ita tana na wuya saboda bakaramar sukuwa ba Sardauna yake samanta yana kuka wiwi cikin bakinta tun tana kukan har tagaji ta zuba masa idanu tana zubar da hawaye tana kallon yada yake cacakarta bada wasaba sai salo salon kwanciya yake da ita jin k'asanta take kamar zai tsage abiyu dan iya karfinsa yake zungurarta dauriya kawai takeyi ga irin sambatun da yake ya haukace mata shiyasa ba shiri ta shiga tsotsar bakinsa dan ya rage haukan. kar ya tara musu jama'ar hospital. awa daya yayi cur saman zeey atare sukayi release suka kankame juna suna sabke numfashi suna Kara manne juna. sai ji tayi ya zarce cikin kuka tace" Don Allah Sardauna
na tuba kuka ya saka mata shima"wlh Abulena bazan ita barinki ba kiyi hakuri na Kara dadi nakeji pls. ya fada yana sake jin sabon karfi yana shigarsa ga dadi na ratsashi har kololuwa sai kuka yake yana mata hira halin da yashiga da ta bata bata Nigeria yana sukuwarsa Dole ta hadiye kukan tana ciza baki saboda azabar da takeji gashi bata da karfin amsar katan ga ya cikata da kuka da zantutuka marasa ma'ana. Sardauna fah yau ba kanta dan yaje kololuwar dadi duk ya haukace mata itako baiwar Allah idanu ta
lumshe azaba na cinta tana jijinawa gwarzon mijin nata Ashe akoni haka yakeda karfi da jarumta.Dole yasa ta hakura har yagaji ya barta. saida yasake 1 hours asamanta yanzuma tare sukayi release suka kankame juna suna maida numfashi har yanzu bai cire hajiyarsa ba tana jikinta cikin fitar haiyaci zee baby ta shafi bayan Sardauna takai bakinta kunnensa tace"Yayana baka koshi bane. nifa Sabon shigace amma karika sukuwa akaina kamar kasamu tsohon hannu kaki zarewa ka dagani mana. murmushi ya Saki ya dago kanta yana kallonta cikin mugu mugun sonta da ya lunku azuciyarsa yace"wlh dam
nake saide bana iya koshi da Abulena ya fada yana dan jujuya hajiyarsa ajikinta. idanu ta lumshe tana ciza baki. idanusa ya lumshe yana dan jujuyawa dadi na kaima " my Abulena yar Albarka na yafe miki duniya da lahira duk abinda zakimun daga nan har mukoma ga Allah wlh na yafe miki ya fada yana bude idanunsa ya zare hajiyarsa yana murmushi ya dauketa ya goyata abayansa ya sabko daga saman gadon" Ashhhh My Sardauna nah. " My Qalbina menene? " Yayana zafi nakeji da ka goyani." Sorry wanka zan miki na gasaki. toilet ya shiga tana bayansa ya hada ruwan gumi ya gasata sosai tana masa kukan shagwaba. "Wayyo Yayana zafi. " Sorry Qalbina yi. Hakuri kibar Sardauna zan rama miki shine ya takuraki ko babyna? ashagwabe nace" eh shine yaci zalina ko ina jikina sai ciwo yakemun na fada ina sakar masa kukan shagwaba. " wayyo bai kyautaba yasamun my Zee babyn Sardauna kuka zan hadu dashi cewa yayi dadinki ne yayi yawa yi shiru bark kukan da kin saba zakiji zakwai. ahaka yayi ta mata wayo saida ta gasu da ruwan gumi sosai ya kunna musu shower tana
More Hausa novels
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
By Hafsat Bature
A Jini Take Izzata Part Two Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
A Duniyata Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
Zazzafan Rabo Part One Complete Hausa Novel
By Aisha Umar Indabawa
Ni Da Yaya Sadiq Book 1 Complete Hausa Novel
By M Shakur
Dafin Harshe Book One Complete Hausa Novel
By Bilyn Abdul
Search across the available chapters.