Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Book chapters
Choose a chapter and continue reading.
Saida suka kwashe 2 hours suna abu daya basa gundira da juna daket suka bar juna.
Sardauna ya hada masu ruwa sukayi wankan tsarki tare kafin su kwanta suna manne da juna sai hira suke basu da niyar bacci.
Zeey ta shafi fuskarsa Sardauna tace"Hubbina i love u more."
"Baby Qalbina ni kaunarki nake ba so ba My sweet zeener kalli kiga karfe daya na dare Oya bacci." Ashagwabe nace"to My Sardauna na ba kai bane ba."yana sunsunata ya kara shigar da ita jikinsa har cikinta na zungurasa yace"Babyn Sardauna nine me..? Ok bari na miki wakar soyayya nasaki bacci."dariya nayi na sunne kaina kirjinsa waka ya faramun akunnena ina gyada kai na zagaye hannuwana k'ugunsa bansan lokacin da bacci ya daukeni."
Sardauna saida yaga baccinta yayi nisa ya fasa mata wakar ya tofesu da Addu'a ya zagaye hannusa bayanta ya kamo bakinta yana tsotsa har bacci yayi awon gaba dashi Asubah ta gari Sardauna and zee Baby.
***********************************
*Agurguje Bayan wata uku*
Bayan wannan watanin soyayya ce da shakuwa mai karfi ta karu tsakanin zee da Sardauna wani irin so da kauna suke nunama junansu ba mai son yaga ya batawa dan uwansa rai Sardauna tamkar zai maida zee cikin sa kullum da yamma suna bakin Swimming pool haka Sardauna zai dauketa su shiga ruwan suna soyewarsu dan wataran har sex suke aciki.
ayanzu cikin zeey ya shiga watan haihuwa kullum cikin sa ran haihuwarta akeyi babu abinda basu tana da ba na haihuwa komai ansaya.
Zeey ta kumbura tayi suntum haka Sardauna zai sakata gaba yana mata tausa ko ya kama hannunta su fita yawo akafa ko suje bakin Swimming pool gidansu ta baje ak'asa tana zuba masa sangaranta iri iri yana mata tausa da lallabata.
Bangaran Hafeeza da Ahmed soyayyarsu suke zubawa agidansu wanda hafeeza yanzu haka shigar sabon cikine mai bata wuya da ita.
Intisar ma haka abin yake tana samun kulawa sosai daga gun mijinta da yan uwansa dan tanada wayo batada katsamniya.
Ummi Raiyan ma cikine da ita tsawon wata hudu wanda ya bata wuyar laulayi sosai yanzu haka bata warkeba,kawu Saminu murna tamkar ba'a taba masa haihuwa ba sai tarairayarta yake da bata kulawa fiye da ta baya dangi kowa murna yake cewa suke rabone ya kashe Faisal.😆
Nisha kuwa duk inda kake nema abar tausaya ma ayanzu takai dan batajin dadin umma da yan uwanta gashi an daura mata aure da gazaguri ranar da ta fita daga iddah.
Ghashi kowa kyamarta yakeyi tayi baki ta rame ga son Sardauna tamkar ya kasheta tunda gazaguri yazo gidansu dama yace yana sonta idan ta gama iddah iyayanta sukace wlh sun bashi ai dan daba sai dan daba yace ya tuba dan ya nutsu ya samu ya zuba kaya ashagon kofar gidan da yake haya ga yar akwalar motarsa ana masa jigila bayan kuwa ta fita iddah aka daura musu aure yau tsawon kwana biyu kenan saura tarewa.
Khaleesat ma tayi auranta har da cikinta gidan mace biyu take ita ta uku amma ta hakura tana zaman auranta jifa jifa tana zauwa gun ghaisha taga kanwarta Nanah dan bstada kamarta.
Mashakura zaman lfy da soyayya suke da Bandar.
Haka tsakanin Sardauna da Ahmed da Bandar abutarsu abin sha'awace sun hade kansu komai tare haka matansu.
Da misalin karfe biyar na yamma zeey na zaune k'asa saman carpet ta barbaje kafafunta a meke Rabia na manmatsa mata sanye take da doguwar riga maroon colour mai sulbi bata da hannuwa tayi mata kyau sosai gashin kanta yasha gyara ta sakesa ya rufe mata fuska cup ne ahannunta tana shan kunnun gyada ta kurama Tv idanu suna hira da Rabia sama sama sai yamutsa fuska take.
Rabia tace"zainab ya dai? Ko ta zone.? Kallonta nayi"haba bata zoba kawai dai banajin jikina ne tashi ma mu tafi gidan ummina."Rabia bata musaba ta mike ta kama zeey tayi tsaye ta nifi bedroom din Sardauna na nan k'asa dan ya hanata hawa sama sai ta haihu.
Tana shiga Sardauna yana knocking.
Rabia taje ta bude masa tana gaishesa,yace "ina Baby."amsa tabashi " ta shiga ta dauko hijabi zamu gidan ummi." Arikice yace"kika barmun mata tahau sama ahalin da take dan me na linka miki kudin aikin ki ba dan ki kulamun da matata ba." Cikin jin tsoron yanayin Sardauna , Rabia ta matsa tace"Yallabai ba sama ba fa nan k'asa."Ajiyar zuciya Sardauna ya sauke ya kada kai ya nufi ciki.
Rabia ta rike bakinta tana mamakin wannan soyayyar bayin Allah nan.
Da sassarfa Sardauna ya shiga bedroom din yana kiran"My sweetyna ummun Nadeen zo ga yayanki ya dawo." tsaye zee tayi tana kada kai tana yarfa hannuwa ta kwakwabe fuska tana daga masa hannuwa ya dauketa.
Gabanta ya tsaya ya rungumota gefe yana sauke numfashi,yana shafa katon cikinta"Babyna ta yaya zan iya daukanki na miki yada kikeso bayan Nadeen ta tokare mun ke."cikin sanyi murya zee tace"My Dr Sardauna na sannu da zuwa i miss u Yayana gidan ummi zan shiga pls kar ka hanani kaji Mijina na ni daya."ta karasa maganar asangarce.
Ok Baby ni baza hanaki muje na kaiki idan anyi sallah isha zanje na dauko ko ki mu dawo gida Baby dan yi mun yan dabaru mana wlh kasa karasa aikin nayi na dawo gida pls babyna."cikin dauriya tace"My Sardauna bari rokona."ta fada ta balle masa mabalin rigarsa ta cire masa rigarsa ta cire belt din wandosa ya idasa cirewa.
Suka koma saman gado ya zauna daga bakin gado itama ta zauna ya rungumota ya tataro mata gashinta ya daure mata"Babyna meyasa da na gyara miki gashinki da zaran na fita sai ki barbajeshi bari mu gama na miki kitso ko? Qalbina."kai ta daga masa tana shafa gashin kirjinshi tana murza nipples dinsa.
Ya tallabo kanta ya had'e bakinsu suka fara kissing din junansu cikin zafi zafi suke musayar yawu.
Sun jima kafin Sardauna ya cire bakinsa ya ciro nonota guda ya fara tsotsa da murza dayan ariga sai lumshe idanu zeey take tana shafa kansa.
Ya jima kafin ta zare masa nono abakinsa ta sauka daga gadon ta nufi gun dirowar gadon ta sunkuya daket ta dauko tom-tom guda ta bareta tasa bakinta tana totsa ta dawo ta zauna dirshin k'asa Sardauna ya gane nufinta ya cire boxer dinsa ya mike tsaye ya tsaya gabanta ta kama tana murza masa da lailaya masa 'ya'yan marenansa tana lasarsu da harshenta daya bayan daya sai numfashi Sardauna yake sabkewa yana lumshe idanu yana shafa gashin kanta.
Lokacin da zee ta shanye tom-tom din ta fara tsotsar ma Sardauna hajiyarsa cikin kwarewa da iya salo salo sai gashi ya saki kuka jikinsa na karkarwa wani azababban dadi na shigarsa da wani irin sanyin dadi na ratsashi sai zumduma ihu yake yana kara tura mata abakinta yana rawar jiki yana kiranta.
"Babyna wlh bazan iya rayuwa bake aduniya ba mutuwace kadai zata rabamu itama nine zan fara barinki my Abulena wlh ina matsanaiciyar kaunarki kedin ta dabance cikin mata wayyo my sweet Abulena." Itako zee ta dage sosai take jiyar da Sardauna dadi saida yayi released ta shanye sprem dinsa tana kara matsa masa saida ya gamsu dari bisa dari ya zube gabanta ya dora kansa bisa cinyarta yana maida numfashi tana shafa kansa zuwa bayansa.
Ta rankwafo ta dora bakinta saman kunnesa tana shafa kansa cikin sangarta tace"Yayana tashi muyi wanka ka kaini gurin ummina ko..? Narke mata yayi yana manmatsa mata kafarta yace"Babyna i love u."murmushi zeey ta sakar masa tana kissing din kunnesa tace"love u too Hubbina tashi mana Allah zanyi maka kuka."ta fada tana gunjin kukan tsokana.
Arikice Sardauna ya mike ya sumgumeta"Sorry my sweet Qalbina kul ki fara Sardauna baya control din kukanki."ya fada yana shigewa bathroom da ita.
Atare sukayi wanka ya daura mata towel ya kamo hannunta sai cije baki take suka fito.
Jikinta ya goge mata shima ya goge nasa ya saka 3qoueter da riga short.
Tukun ya shirya zee ya shafa mata mai ya fesar mata gashinta ya gyara mata ya daure mata da ribbon ya kalleta"iyeee Babyna kin yi kyau wlh." Baki zee ta cije saboda yada taji wata irin azaba marata da bayanta lokaci daya kamar ana sara mata.
Sardauna yace" Baby sannu." yaje ya dauko wata doguwar riga mai sulbi ya saka mata da hijabi.
Yana gyara mata zaman hijabin yaji ta rukumkumeshi da karfin gaske saida suka kusa faduwa.
Riketa yayi sosai"Baby menene sannu...bakinsan ne ya tsaya cak.
Da maganar ganin zeey na keta zufa jikinta na tsuma wani ruwa na binyo kasan kafafonta tana cije baki gam ta rukumkume Sardauna.
Amugun rikice Sardauna ya dauketa cak ya fito da gudu."wayyo Allah!! Babyna na janyo miki haihuwa ko don Allah ki yafemun."ya fada yana bude kofar parlo ya fice ko takan wayoyinsa da Rabia bai bi ba ya ya nufi farfajiyar gidan.
Zeee ta rikeshi gam tace"Yayana kirawomun ummina wlh mutuwa zanyi kaji Yayana."ta fada tana masa wata irin damka.
"Babyna yi hakuri don Allah."ya fada yana sakata
Cikin mota.
agaban. Motar ya sakata sam yaji bazai iya barinta abaya ba yana rungumo da ita ya fizgi motar ya nufi get aguje hankalinsa amugun tashe ga zeey ta cakumeshi sosai.
Megadi yana bude masa kofa ya fice daga gidan aguje..........✍🏻
Zeey baby Allah ya saukeki lfy😥
No Editing🤦🏻♀️
*15/February/2020*
*💖💖👩🏻🦱ZEE BABY👩🏻🦱💖💖*
MALLAKAR UMMU FAREESA NE
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*Book 2 👉🏻19*
...Ikon Allah ne ya kai Sardauna hospita saboda yada Zee take shan wuya ta fice haiyacinta sai kiran Allah take.
Yana parking ya fito ya ciccibeta ko motar bai rufe ba yayi ciki.
Kai tsaye labour room ya nufa da ita
Yana shiga ya rufe kofar ya hana kowa shiga ya dorata saman gadon haihuwa ya cire mata hijabi ya shiga temaka mata ta damkeshi gam wata irin zufa take tsatsafo mata.
Sardauna yana rungume da ita kafin haihuwar tazo gadan gadan,hawayen tausayinta ya wanke masa fuska.
More Hausa novels
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
By Hafsat Bature
Dafin Harshe Book One Complete Hausa Novel
By Bilyn Abdul
Tsintar Aya Part 1 Complete Hausa Novel
By Oum Yasmeen
A Jini Take Izzata Part Two Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
A D U N I Y A Ta Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
A Sanadin Son Ki Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
Search across the available chapters.