Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Book chapters
Choose a chapter and continue reading.
get tura ta shiga gidan da Hadeem suka hadu zai shiga mota suka gaisa yace"ai kuwa suma yanzune zasu gida an hada komai. " masha Allah bari na shiga da gudu tayi ciki parlon ta shigo da sallama taci karo da ummarta zasu fito tana rungume da d'an zainab zainab ta kalleta" Aunty Nisha rungumeta Nisha tayi" zainab wlh nazata bazaki zo wanka ba yau har kwana tara. Hauwa tace" saketa ana jiranmu muje gida sai kuyi surutun. sakinta Nisha tayi suka fito gun motar suka nufa ya bude musu suka shiga ya rufe yaja suka tafi, Sardauna na zuwa akofar gidansu yay parking ya fito ya shiga gidan suna gaisawa da ma'aikatan gidan part d'insu ghaisha ya shiga parlon ya shigo da sallah ghaisha na zaune da su minata da ummi har da zee baby tana kwance jikin ummi jin muryashi ta Mike da gudu tayi kansa tana kuka Dole ya ware mata hannayensa ta fada jikinsa tana kuka rungumeta yay yana sabke ajiyar zuciya" my bugun Numfashi kiyi hakuri nima shinake. cikin shashekar kuka tace"my babyna ina sonki" wlh nima ina miki son so my baby zainabata yi shiru bari kukan shiru tayi tana sabke ajiyar zuciya ta lafe a jikinsa yana buga bayanta baki daya iyayansu suka zuba musu idanu ghaisha tayi tagumi tausayinsu ya cika mata zuciya tuwusai da yake kunsan mutananmu Na Niger basu gani su kyale sai sun fadi gaskiya tace" oh ni tuwusai naga abunda ya gagareni agaskiya Faisal Dole zakaja da baya har zainab ta gama takaba tunda batada iddah bakin kwana arba'in ne wlh son da kukewa, junanku yayi yawa,da abarku kuna irin runguma haka dan banzan yaro kace zaka bada aurenta da wani kaiko ka kwana a ina. munafuki wlh sonta yakeyi Allah sarki mahbeer rabone ya kasheka ta fashe da kuka, murmushi yayi ya janye zee daga jikinsa ya kamo hannunta sukazo gun tuwusai ya zauna ya rungumeta"yi hakuri bari kukan ni bakomai tsakanina da ita shakuwa ce minata tace" kaci gidanku Sardauna ja'irin yaro saida ya, lallaba tuwusai tayi shiru ya saketa yaje ya gaida ummi tace" ina Aisha? " tana gidan zainab gun ghaisha ya nufa ya gaidata dukansa tayi" Autana bakada, kunya fah murmushi ya mata kiss yaja hannun zee, suka nufi kan dining yaga ledar maganin a ajiye kai
ya girgiza ya zaunar da ita ya hada mata tea " bugun Numfashina kinki yarda kowa ya baki abunci sai abin sonki ko da idanu ta tsareshi kanta ya rike ya shiga bata tea d'in abaki tanasha har ta shanye ya zuba soyayen dankali da kwai yana bata abaki tanaci tana rike da hannunsa daya har yagama bata ya ballo magani ya bata tasha ta tsora masa idanu tace" my babyna, murmushi ya sakar mata" na'am my baby jikinsa, ta fada tayi masa kiss akumatu ta matsa ta dora bakinta akunnensa tana hura masa iska ta zura harshenta tana lasar kunnensa da sauri ya janyeta, yai kicin kincin da fuska yana hararata zata fara kuka ya buga mata tsawa" shiru karkimun kuka shiru tayi tana zaro idanu tausayi ta bashi ya mikar da ita tsaye"Oya baby muje ki kwanta hannunta ya kama suka nufi bedroom suna shiga ya kwantar da ita ya zauna kusanta ya dora kanta a cinyarsa yana mata waka me dadi da larabci duk batasan me yake fadiba dariya take ta rike hannunsa gam tana dariya tana kiransa"my babyna ina sonki har maganin ya ratsata jikinta ya saki tayi shiru tasa, yatsarsa bakinta tana tsotsa sai bacci har yatsar ta kufce mata tana sabke numfashi ahankali murmushi yasaki ya dauke kanta ya dora saman matashi ya tofa mata Addu'a ya lulubeta ya Mike ya fito su Nisha ya isko sai zuba take tanaga Sardauna tayi shiru dan taji haushinsa ganin daga inda ya fito gun umma Hauwa ya nufa ya gaisheta ya kalli Nisha yace"tashi na maidaki gida? " dan Allah yaya kayi hakuri sai zuwa dare wani mugun kallo ya watsa mata Dole ta Mike zainab tayi dariya ya kalleta "ke dan kin haihu shine bazaki gaida niba ai ko maijidda ni zata girmama ba keba. gunsa zainab ta nufa ta rungumesa"yayana yi hakuri wlh inada niya ina kwana? " banaso saida na roka sakeni ni dariya tayi ta sakeshi ta amso mahbeer karami ta kawo masa ya amsa ya zubama yaron idanu yaga sak kamarsa daya da mahbeer kwalla ta taru idanun Sardauna ya rungume yaron yana tofa masa Adu'a ya bata ta masa itama hawayen takeyi haka kawai ghaisha ta fashe da kuka tana kallonsu umma taje ta rungumeta tana bata baki Sardauna gunta ya nufa shima ya rungumeta ya fara kuka kowa yanaga haka baki daya parlon ya kaure da kuka dama su tuwusai akusa ake sai aka mama daddah ta shigo ta fara musu fada daket daddah da Hauwa da ummi Raiyan suka lallashesu Nisha kuka take sosai ganin mijinta nayi zainab kowa yayi shiru kinyi shiru tayi saida Sardauna yazo ya rungumeta ya lallasheta yasa taba danta nono tukun tayi shiru yace da Nisha su tafi ta dauki Jakarta tayi musu sallama suka tafi, suna fita ya bude mata mota ta shiga ya daga ya shiga
yaja suka tafi rungumsesa tayi"yayamu kayi kaji" bakomai Nisha na hakura ba maija da hukuncin Allah tana jiki'sa kawance har ya kawota gida saida ta shiga ya fice gun aiki sai kiransa akeyi awaya, tofa ahaka suka wuni zuciyoyinsu babu dadi mutuwar mahbeer ta dawo musu sabuwa Nishama haka ta wuni ranta babu dadi zee baby wuni tayi tana kiran sunan baby daket ummi ta bata abunci taci Tasha magani sai bacci zainab tausayin zee yasa ta wuni kuka. Sardauna tunda ya tafi bai dawoba sai bayan sallah isha'i lokacin zee tayi bacci ya shiga ya dubata ya fito daddy yace" Dr Sardauna yau ban ganka ba? rungumesa yayi ya masa kiss"daddy lokacin da nazo baka nan ya sakeshi Daddy na tafi mukwana lafiya yayi musu sallama ya tafi gidansa. Lokacin da yazo nisha tana parlo tana waya da Nadiya kawarta tana bata labarin zee tace tabari zatazo taji komai yafi awaya da sallama ya shigo Dan kofar batasa key ba ta kashe wayar ta Mike ta taresa hannunta ya kamo suka iso zama yayi yana maida numfashi "my Dr sannu kai ya d'aga yauwa nagaji yau bacci nakeji jeki hadomun coffee ya fada yana mik'ewa tashi tayi ta nufi kicin shikuma ya nufi bedroom tana shiga kitchen ta sake kiran Nadiya tanacewa"wlh ni nasan idan ta dawo haiyacinta bazata so Shiba saboda tasan hakan bai daceba my dear akwai hankali wlh na tsani Wanda zai shiga tsakanina da My Dr kowaye sai naga bayansa Dan haka ki ajiye hankalinki bazata samu Dr taba har abdan Dr Nawane ni daya barema inada yakinin zainab bazata so Sardauna tsorona wata shegiyar tasomun mijina Sardauna har ya shirya kwanciya ya fito Nisha bata fito ba yana kiranta shiru ya Mike ya nufi kitchen d'in ta zage sai zuba takeyi tana hada coffee sai ji tayi an rungumota ta baya ya juyo da ita yana sunsunata amutikar tsorace tace "sweetheart kajine abunda nace? ta fada tana raraba idanu........... ✍🏻
*ZEE BABY*
*👉🏻46*
....matseta yayi sosai yana shashafata yakai bakinsa kunnanta cikin wata shegiyar murya yace"my Neesher me kikace ne kike zaro idanu wacece kikecewa kar taso mijinki ko kin samomun watane na aura? ajiyar zuciya ta sabke jin Sardauna baijiba rungumeshi tayi ta saka masa kuka" wayyo my Dr banason kishiya Dan Allah kabar min zancan ni bana so bushewa yayi da dariya ya saketa" wlh ke kam sai Allah shirya kukan kishi baya wuya to yi shiru naji bakya so kawo mun coffee na nasha uwar kishi duk kinbi kin samun babyna damuwa ya fadi yana ficewa daga kitchen d'in yana fita tayi tsalle"💃🏻 yeeee Dr Sardauna bayason kowace mace saini kowa kwalelenta mijina mai tsadane coffeen ta hada masa cikin wani cup glass mai kyau ta fito yana zaune ya kurawa makekiyar Tv bango idanu tashar sunnah Tv Dan tunda mahbeer ya rasu nanne gun kallonsa zama tayi kusansa ta riko kansa ta Kafa masa cup d'in abaki yana kurba tana shafa kansa zuwa fuskarsa" my Dr kallonta yayi ya daga mata gira "my Dr ai bakason kowa saini ko? " inaso mana ga iyayena ga yan uwana tayaya za'ace banason kowa shiru tayi ta kwanta jikinsa" dagani naje na kwanta jikinta ta janye ta Mike ta kashe Tv
yace"kizo mu kwana ko adakin ki zaki kwana? " no dakai zan kwana ta fadi tana shiga bedroom d'inta tayi shirin bacci ta fito ta kashe wutocin parlon ta nufi bedroom d'insa har ya kwanta hannu ya bata ta kama ya janyota ta fado jikinsa
ya rungumeta ya Dora hannunsa saman cikinta yana shafawa"babyna kana lfy dariya tayi sannu sannu yake murza cikinta zuwa k'asan marata yana murzawa hannusa daya saman breast d'inta yana murzawa kasa hakuri tayi ta lalubi bakinsa tana tsotsa wata irin murza yake mata lokaci kankane ya fitar da ita daga haiyacinta saida ya kaita kololuwar bukatuwa ya gyara mata kwanciya yayi Addu'a ya shigeta ya fara haraka baji bagani sosai yake cacakarta tun tanajin dadi tana kuka tana zugashi yako zage yanayi har ta fara kukan wuya aikuwa ya sakar mata nauyinsa yaci gaba da aikinsa gajiya nayi na fito Dan yaki sabka sai ince Asubah ta gari Sardauna😆abita asannu ciki gareta
⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡
Washe gari da Asuba Neesha a wahalce ta tashi Dan jiya Sardauna bai mata ta sauki ba ta bugu ba karya shida kansa ya tausaya mata tun bayan da sukayi sallah asuba suke bacci Nisha ko motsi batayi Dan gajiya duk irin ruwan zafin da ta shiga karfe takwas Sardauna ya farka Nisha na kwasar bacci tana manne jikinsa cikinta ya shafa ya janyeta ya sabko agurguje yayi wanka ya fito ya shirya cikin suit bakake sunyi masa masifar kyau ganin agajiye take ya barta ya fito yaje kan dining ya hada tea yasha ya kirawo Rabia mai aiki suka gaisa yace" idan kinga karfe goma tayi Aisha bata tashi ba na baki izini kishiga dakina kitaso ta tayi breakfast. " to ranka shidade kai ya girgiza ya fice. yana zuwa rumfar ajiye motoci ya shiga ya
More Hausa novels
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
By Hafsat Bature
A Jini Take Izzata Part Two Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
A Duniyata Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
Zazzafan Rabo Part One Complete Hausa Novel
By Aisha Umar Indabawa
Ni Da Yaya Sadiq Book 1 Complete Hausa Novel
By M Shakur
Dafin Harshe Book One Complete Hausa Novel
By Bilyn Abdul
Search across the available chapters.