Abban Sojoji Book 2 Complete Hausa Novel
Book chapters
Choose a chapter and continue reading.
  Wani abu ne ya faɗo mashi aranshi,lokacin suna da shekaru goma sha wani abu a duniya,a katafaren gidansu dake a los angeles California,su shida suke rayuwa acikin gidan bayan masu aikin dake kula dasu,Uncle donald tare da matar shi wadda suke kira da Mommy,sae Ƴa'ƴansu mata guda biyu Eva da jessy,Sae shi tare da Omar,wata irin rayuwar farin ciki sukeyi acikin gidan,saboda tarairayar da suke samu a wurin matar uncle ɗinsu kamar ita ta haifesu,Allah ya jarabceta da son su,ko ƴa'ƴan data haifa batayi masu irin son da takeyi ma Sgr da Omar,A wannan lokacin Uncle Abusufyan ya ta6a yi masu zuwan bazata,sunyi murna kamar kamar me,suka manne mashi suna tambayarshi ina tsarabar da yazo masu da ita,
 Hannu yasa tare da ciro wasu hotuna biyu daga cikin aljihunshi,ya aza hotunan asaman table ɗin gabanshi,ya kifa hotunan yarda bazasu iya tantance hotunan menene ba,
  yana daga zaune saman 3 seater,su kuma suna atsaye ruƙe da qugu suna jiran ganin wannan tsarabar da yazo masu da ita,maimakon suga chocolate suga iyayen shan zaƙi sae suka ga Hotuna guda biyu,nan take suka ɗaure fuskokinsu,atare suka haɗa baki wurin tambayar shi menene wannan yake 6oye masu acikin hotunan
 Abusufyan yace"so nake kowanne daga cikinku ya za6i ɗaya daga cikin hotunan,kuma duk abunda mutun ya za6a dole ya rungume shi hannu bibbiyu,kun amince da hakan"?
 "Yeah,"suka amsa mashi,,
"Waye zai fara canka acikin ku"?
Shiru rafayet yayi tare da maƙe kafaɗarshi alamar bazai fara ɗauka ba,Kallon Omar Abusufyan yayi yana jiran jin shi mai zaice ko zai fara ɗauka ne,
 da yake shi mai sauƙin kaine,baiyi gardama ba,ya sanya hannu tare da ɗaukar ɗaya daga cikin hotunan,juyo da hoton yayi ta gaba yana kallon shi,
 Kyakkyawar yarinyace,ƴar ƙarama bazata wuce 5 years ba,tana tsaye akayi mata hoton,'
 Murmushi Omar ya shiga saki yana kallon hoton,
 "Saura kai Mr arrogant,pick d other one,"yayi maganar cike da zolaya yana kallon Sgr,
 tsuke baki yayi tare da miƙa hannunshi ya ɗauki ɗayan hoton daya rage asaman table ɗin,ɗago dashi yayi tare da juyo da gaban hoton yana kallonshi,
Koda yayi arba da hoton yarinyar daya dauka nan take ya É—aure fuskarshi ya haÉ—e girar idanunshi alamar ranshi ya 6aci,
   Muryarshi tamkar zaiyi kuka yace uncle I don't like her, she's ugly, she doesn't have even shoes on her feet,ko gashin kanta ma bata iya gyarawa,ƙazama ce"
 Fashewa da dariya Omar yayi hada dafe cikin shi,hakan ya ƙara fusata sgr,
 Abusufyan kuwa,ruƙo hannunshi yayi cikin sanyin murya yace"Look rafayet,itama ba laifinta bane kuma bada son ranta ta kasance haka ba,kai kana da gata ne shiyasa kake ganin cewa ita da son ranta ta kasance hakan,Bata da wanda zai gyara mata gashin kan nata ne,babu wanda zai janyota ajikinshi yayi mata wanka ne,kuma kaga ƙarama ce bata da hankalin da zata iya gyara jikinta da kanta,dole sai an nuna mata ga yadda zatayi sannan tayi.....'
 Shiru Sgr yayi yana faman hura hanci shi an haɗa shi da mahaukaciya,ɗago da hoton yayi yana ƙare mashi kallo kafin ya kuma kallon uncle ɗin nasu yace"Ita bata da Mommy ne?ina daddyn ta yake ne?ko basu raye ne"?ya jera mashi tambayoyin yana jiran amsar su,
 Abusufyan yace"bata dasu, marainiya ce,amma yanzu ta samu,in har ka amince zaka aureta,kaga shi kenan zaka ruƙe ta amana,kuma zaka dinga gyara mata gashin kanta,kana sanya mata takalma,har ma wanka sai kayi mata....'tun kafin abusufyan ya ƙarasa maganar Sgr ya bubbuga ƙafafunshi rae a6ace yake cewa"Uncle I can't marry her,but since I hv a lot of money i will give her to buy whatever she wants"
Murmushi Abusufyan yayi yana kallon shi,wato shi bazai aureta ba,amman tunda yana da kudi da yawa zai bata kuÉ—i ta sayi duk wani abu da take so,yaji daÉ—in jin maganarshi,koba komai yaron yana da tausayi ta wani 6angaren,dama ya jarabasu ne don yaga reaction É—in kowannansu,kuma ya samu abunda yake so,
Har kawo yanzu,wannan hoton da uncle abusufyan ya basu,yana nan a wurinsu kowannansu ya adana hoton kamar yarda uncle ɗin nasu ya roƙesu akan su ajiye hotunan a wurinsu,karsu yadda su,'
"Har yau uncle abusufyan,bai faÉ—amun wace yarinya ce ajikin photon nan ba,inason nasan kowacece ita,saboda in taimaketa,kamar yarda nayi niyyar taimakonta," Sgr ya fadi hakan.
Lumshe idanunshi yayi tare da gyara kwanciyarshi,nan take bacci ya É—auke shi,
*su wanene acikin hotunan da Uncle abusufyan ya basu*!
Â
 Â
  _Ayi mun uziri,in bansamu damar yin posting gobe ba,abubuwa sunyi mun yawa sosai,bansan ya zanyi ba,amma koda ace banyi a gobe ba zan yi ƙoƙarin biyan bashin wanda banyi ba,tunda ina ƙoƙarin ganin na Kammala littafinn ne insha Allah Zan yi kokarin sanya maku long pages,sannan kuma Labarinsu sehrish da nake tacewa za'ayi za'ayi lokacin shi yazo dama akwai abunda nake jira ne_
*SANARWA SANARWA*💃💃💃💃
*ME TAKEN NA AMARYA HUTAA$$*
*MUNA FARIN CIKIN SANAR DAKU CEWA MUNA BADA HAYAR KAYAN AMARYA(WEDDING GOWN), KAYAN BRIDAL SHOWER, KAYAN BIRTHDAY PARTY, KAYAN FITAR SUNA, SANNAN MUNA BADA HEAD AND SHOULDER, MUNA DA POSS, MUNA ALKYABBAR KAI AMARYA KO TARON WALIMAR SAUKA, MUNA DA KAYAN FULANI FARARE NA YARA DANA MANYA MUNA DA NA AMARYA BLUE BLACK, SANNAN MUNA GYARAN JIKIN AMARYA DA UWARGIDA CIKIN KWANA UKU CAKAL ZAKIGA KIN KOMA TAURARUWA MAI WALWALI. MUNAYIN TURARUKAN WUTA DA HUMRA DA KOLACCAR, KOWANNE KALA KIKE BUKATA AKWAI CIKIN FARASHI MAI SAUKI.*
*LOCATION KANO*
08062073990
Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya kamar haka
Wadrobe balls
Madarar kulleccham
Vaseline kulleccham
Kajiji
Halut
Couscous
Khumrah
Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku garzayo kar ayi baku
Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya kamar haka
Wadrobe balls
Madarar kulleccham
Vaseline kulleccham
Kajiji
Halut
Couscous
Khumrah
Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku garzayo kar ayi baku
It's not just good ...it's finger linking good faster than fast food, better fine dining.
Snack
A*💋Boss Bature💋*
Join this link to follow my tiktok acct👇
https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1
قصة ØØ¨ رومانسية بين Ø³ØØ±ÙŠØ´ ÙˆØ§Ù„Ø¬Ø±Ø§Ø Ø§Ù„Ø¹Ø§Ù… Ø±ÙØ§ÙŠØªðŸ’‹ðŸ’˜â¤ðŸ¤â¤ðŸ’•💖
*Ga duk mai buƙatar littafin abban sojoji,from book one zuwa book two har inda muka tsaya,300 ne idan yayi payment za'a tura mashi duka sannan za'a sanyashi a grp da zai cigaba da samun cigaban shi akai akai,ga mai buƙata yayi mun magana kai tsaye ta whatsapp ɗina 08103884440 pls banda phone call,ban san meyasa wasu suke kirana a waya ba,Only message nace,kuma insha Allah mutun yayi mun magana bazan share shi ba,zan bashi amsa ne akan lokaci indae ba busy nake ba,sannan masu cewa suna som Book 3,pls su daina abun yana 6ata mun raina,cos ni ban rubuta book 3 ba,wasu can sarakan iyayi ƴan shisshigi suka haɗamun document ɗinshi,to abunda nake so na sanar daku,Abban sojoji dae Iya book two zai ƙare insha Allah,babu wani book 3,🤗*
*Kada ku manta muna acikin takon ƙarshe ne🔥🔥🔥*
_Father Of soldiersâ¤story and written by Hafsat Bature Mohamed Boss Lady_
â¤ðŸ¤â¤
Gagarumar Walima Abba ya shirya masu awashe garin ranar,na murnar dawowar Abusufyan Nigeria,tun da wuri aka soma shirye shiryen gudanar da ita,basu yi inviting ɗin kowa ba,anan cikin gidan kawai za'ayi ta,yasu yasu batare da wani bare ya shigo ba,don nasan halin sumayyer yanzu ta kwaso ƙafa tace zata,
Gaba ɗaya ko'ina na gidan ya karaɗe da ƙamshin dadɗaɗan girkin dasu azmee ke yi acikin kitchen ita da Hayaam,tun da sanyin safiya suka fara aikin girke girken,tun bayan da Abbansu junaid ya sanar da ita game da walimar,suka soma gunadar da aikin batare da 6ata lokaci ba,
Matasan gidan kuwa wankan shadda zasu É—auka gaba É—ayansu,kamar yarda Abbansu ya basu Umarnin su sanya shadda ajikinsu in kuma ba shadda ba kowane kalar kaya zasu iya sanyawa ajikinsu indai namu ne na hausawa,duk sun amince da hakan,
"Azmee wai ita yarinyar can bazata fito ta tayamu aiki bane?tun safe muke ta faman aikace aikace ko leƙowa batayi ba,"Hayaam ce tayi maganar yayin da take ta faman kwa6a fulawa acikin roba,duk ta haɗa gumi a fuskarta,'
Azmee tace"kema ae ban matsa maki ba,naga kamar kina son aikin ne shiyasa ma nayi maki magana,amma idan kin gaji ko yanzu ma zaki iya tafiya,"
Rae a6ace tace"yanzu me ya kawo wannan maganar Aunty azmee?nifa ina magana ne akan waccen yarinyar sehrish ya kamata ta fito ayi aikin da ita,na lura kamar bakiso inayi maki magana akanta,kin gatanta yarinyar sosai,shiyasa bata da aikin yi sai dae ta zauna tayi ta sharar bacci kamar matacciya,bata tsinana uban komai acikin gidan nan hakanan take sunan yar aiki...."
juyowa azmee tayi daga tsayen da take agaban gas cooker,ta kalli hayaam dake ta faman hura hanci ga uban gumi ta haÉ—a,
 "Hayaam!sehrish ba tada lafiya,shiyasa ban tashe ta daga bacci ba,tun jiya da daddare take fama da raɗaɗin ciwon ciki daƙyar ma aka samu tayi bacci,wannan dalilin ne yasa banyi yunƙurin tashinta daga baccin ba,"
  ta6e baki hayaam tayi tare da cigaba da aikin da takeyi cikin ranta tana fadin"ta dai gama iskancinta tayi bacci,
Marshal Omar
More Hausa novels
Aljanar Fatima Book 1 Complete Hausa Novel
By Bilyn Abdul
Hayatul Mahayeen Part One Complete Hausa Novel
By Npeedy
Bakar Masarauta Part One Complete Hausa Novel
By Umar Faruq D
Bahiyya Book One Complete Hausa Novel
By Oum Ameera
Hibbatullah Book 1 Complete Hausa Novel
By Real Maman Teddy
Fadeelah Book 1 Complete Hausa Novel
By Bilyn Abdul
Search across the available chapters.